Ƙunshin Farfajiya Yaren Windows 8 Bayan Girkiwa

Don kammala girka Ƙunshin Farfajiya Yaren (LIP) da sanya wannan yaren kasancewa yaren nuni:

1.       Don sanya wannan yaren kasancewa yaren nuni, matsar das hi zuwa saman jerin yare – danna ko taɓa yaren, sannan danna ko taɓa Matsar sama

2.       Fita sannan a sake shiga Windows don canjin yayi aiki

Don girka Ƙunshin Farfajiya Yaren (LIP) bi waɗannan matakan:

1.       Akan shafin farawa, buga Yare, sannan a tabbatar da cewa an saita kimar binciken zuwa Saituna

2.       A cikin yankin Sakamako, danna ko taɓa Yare

3.       A cikin Wajen canza mafifitan yare, danna ko taɓa Zaɓuɓɓuka kusa da yaren da kuke son canzawa – kuna buƙatar tabbatar da cewa ƙunshin yaren da kuke son cirewa bayan kan aiki a sa'ilin – kula da cewa ba za ku iya cire yaren girka Windows na asali ba

4.       Idan za a iya cire girka ƙunshin yaren, ana nuna mahaɗi zuwa cire ƙunshin yare. Danna ko taɓa Cire ƙunshin yare

5.       Bi umarnin don cire girka yaren

 

Bayanan Haƙƙin Mallaka

Ana ba da wannan daftarin aikin "a zama-shine". Bayanan da bita da aka sharhanta a cikin wannan daftarin aikin, gami da URL da wasu batutuwan shafin yanar gizon Intanet, yana iya canzawa ba tare da sanarwa ba. 
 
Wasu misalai da aka nuna anan ciki an ba da sune don bayani kawai kuma na ƙage ne ba na haƙiƙa bane. Babu haƙiƙanin wata tarayya ko haɗin gwiwa da ake nufi ko kuma daya kamata a ɗauka. 
 
Wannan daftarin aikin ba ya baku haƙƙoƙin doka ko ɗaya ga kowace kadarar ilimi a cikin kowane samfuran Microsoft. Kuna iya yin kwafin wannan daftarin da amfani da shi don maƙasudan batutuwa, na ciki. Wannan dafatarin aiki asirtacce ne kuma mallakin Microsoft ne. Ana sanar da shi ga jama'a kuma ana iya amfani da shi kwatankwacin ɓoyayyar yarjejeniya.

© 2012 Microsoft. An keɓe duk haƙƙoƙi.

Microsoft da Windows alamun kasuwanci ne na ƙungiyar kamfanonin Microsoft. Duk sauran alamun kasuwanci kadarori ne na keɓaɓɓun sahiban su.